<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Yesu na naɗe ka sarkina
 Yi mulki cikina
 Ka mallake ni duk yanzu
 Yesu Mai Cetona.

[V2]
 2) Kada in manta da ƙamnarka
 Wadda ta kai ga mutuwa
 Kada in mance da wahalarka
 Yesu Mai Cetona.

[V3]
 3) Ko cikin duniyan nan yanzu
 In tuna da giciyenka
 Da azabar rai da raɗaɗi
 Yesu Mai Cetona.

[V4]
 4) Ina fa kyauta da zan yi yau,
 Shaidar godiyata ?
 Ni ba ka zuciya da raina duk,
 Yesu Mai Cetona.</lyrics>
<title>Yesu Na Naɗe Ka Sarkina LW578</title>
<hymn_number>578</hymn_number>
</song>